Tambayoyin da Ake Yawan Yi Game da Shaidun Jehobah
Shaidun Jehobah Suna da Dokokin da Suke Bi Ne Game da Fita Zance?
Ana fita zance don nishadi ne kawai ko kuma don neman aure?
Shaidun Jehobah Suna da Dokokin da Suke Bi Ne Game da Fita Zance?
Ana fita zance don nishadi ne kawai ko kuma don neman aure?
Shin Shaidun Jehobah Suna Hada Bautarsu da Mutanen da Imaninsu ba Daya Ba?
Wace koyarwar Littafi Mai Tsarki ce suke amfani da ita don su iya amsa wannan tambayar?
Yaya Shaidun Jehobah Suke Nazarin Littafi Mai Tsarki da Mutane?
Za ka iya yin amfani da kowane juyin Littafi Mai Tsarki wajen tattaunawa da Shaidun Jehobah kyauta. Za ka iya ce ꞌyan gidanku ko abokanka su ma su zo a yi nazarin da su.
Mene ne Shaidun Jehobah Suka Gaskata?
Ka karanta takaitaccen bayani a kan abubuwa guda 15 da muka yi imani da su.
Shaidun Jehobah Sun Ba da Gaskiya da Yesu Kuwa?
Ka bincika dalilin da ya sa ba da gaskiya da Yesu yake da muhimmanci ga Kiristoci na gaskiya.
Shaidun Jehobah Sun Gaskata Cewa Su Suke da Addini na Gaske Guda Ɗaya ɗin?
Shin Yesu ya ce akwai hanyoyi da yawa ne da za su kai ga ceto?
Shaidun Jehobah Suna Ganin Cewa Su Kaɗai ne Za Su Tsira?
Littafi Mai Tsarki ya bayyana wanda zai iya samun ceto.
Shaidun Jehobah Suna Girmama Wasu Addinai?
Ka bincika yadda girmama wasu zai sa ka san Kiristoci na gaskiya.
Me Ya Sa Ba Ku Yarda da Karin Jini?
Akwai rashin fahimta da yawa game da Shaidun Jehobah da kuma yarda da karin jini. Ka bincika abin da muka gaskata a kan wannan batun.
Shaidun Jehobah Sun Yarda da Cewa Allah Ya Halicci Kome Cikin Sa’o’i 24 a Kwana Shida?
Ka sani cewa wasu ra’ayin masu gaskata da halitta na sa’o’i 24 a kwana shida bai jitu da Littafi Mai Tsarki ba kuwa?
Mene ne Ra’ayin Shaidun Jehobah game da kimiyya?
Shin imaninsu ya jitu da binciken kimiyya?
Anya Shaidun Jehobah Sun Yarda da Tsohon Alkawari Kuwa?
Wasu sashen Littafi Mai Tsarki sun tsufa ne? Ka bincika yadda Kiristoci za su amfana daga muhimman tarihi da kuma shawarwari masu kyau daga Nassosin Ibrananci.
Me Ya Sa Shaidun Jehobah Ba Sa Amfani da Gicciye a Sujjadarsu?
Ko da yake mu Kiristoci ne amma ba ma amfani da gicciye. Me ya sa?
Shin Shaidun Jehobah Suna Hada Bautarsu da Mutanen da Imaninsu ba Daya Ba?
Wace koyarwar Littafi Mai Tsarki ce suke amfani da ita don su iya amsa wannan tambayar?
Yaya Shaidun Jehobah Suke Amfani da Gudummawar da Suke Samu?
Shaidun Jehobah suna amfani da gudummawar da suke samu don su yi arziki ne?
Me Ya Sa Kuke Amfani da Sunan nan Shaidun Jehobah?
Ka bincika inda aka sami sunan nan.
Shaidun Jehobah Nawa Ne a Fadin Duniya?
Ka ga yadda muke hada adadin mambobin ikilisiya.
Waye Ya Kafa Addinin Shaidun Jehobah?
Ka bincika abin da ya sa ba Charles Taze Russell ne ya kafa sabon addini ba.
A Ina Shaidun Jehobah Suke Samun Kudin Yin Ayyukansu?
Yadda muke samun kudi ba daya ba ne da yadda coci da yawa suke yi.
Shaidun Jehobah Suna Ba da Zakka Kuwa?
Ana ayana wa Shaidun Jehobah kudin da za su biya ne?
Shaidun Jehobah suna da malamai da ake biyansu ne?
Akwai bambanci ne na malamai da mabiya? Su waye ne ministoci?
Shaidun Jehobah Suna da Mata Masu Wa’azi Kuwa?
Wane matsayi mata suke da shi a aikin wa’azi na dukan duniya da Shaidun Jehobah suke yi?
Yaya Aka Tsara Ikilisiyoyin Shaidun Jehobah?
Ka bincika yadda muke samun ja-gora da kuma umurni ta wannan tsarin.
Su Waye ne Hukumar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah?
Shin mambobin Hukumar su ne shugabannin kungiyar?
Mene Ne Watch Tower Bible and Tract Society?
Wace alaka ce ke tsakanin kungiyar da aikin Shaidun Jehobah?
Me Ya Sa Shaidun Jehobah Ba Sa Mai da Martani Kan Dukan Zargin da Ake Musu?
Shaidun Jehobah suna bin abin da Littafi Mai Tsarki ya fada idan ya zo ga mai da martani a kan zargin da ake musu, kuma suna kokari su san “lokacin [yin] shuru da lokacin magana.”—Mai-Wa’azi 3:7.
Me Ya Sa Shaidun Jehobah Su Ke Zuwa Ƙofa Ƙofa?
Ka koyi abin da Yesu ya gaya wa almajiransa na farko su yi.
Shaidun Jehobah Suna Wa’azi Gida-Gida Don Su Cancanci Ceto Ne?
Ka koyi abin da muka gaskata game da ceto da kuma yadda ake samu.
Me Ya Sa Shaidun Jehobah Suke Zuwan Wajen Waɗanda Suke da Nasu Addini?
Me ya ke motsa mu mu je wurin mutane da ke da nasu addini?
Yaya Shaidun Jehobah Suke Nazarin Littafi Mai Tsarki da Mutane?
Za ka iya yin amfani da kowane juyin Littafi Mai Tsarki wajen tattaunawa da Shaidun Jehobah kyauta. Za ka iya ce ꞌyan gidanku ko abokanka su ma su zo a yi nazarin da su.
Kuna Aikin Wa’azi a Kasan Waje Kuwa?
Su wa ke yin aikin wa’azi na kasashen waje, kuma don me? Ana koyar da su don wannan aikin ne?
Shaidun Jehobah Suna da Mata Masu Wa’azi Kuwa?
Wane matsayi mata suke da shi a aikin wa’azi na dukan duniya da Shaidun Jehobah suke yi?
Me Ya Sa Shaidun Jehobah Ba Sa Kiran Wajen Taronsu Coci?
Ka bincika ko daga ina aka samo wannan sunan “Majami’ar Mulkin Shaidun Jehobah.”
Me Ya Sa Shaidun Jehobah Ba Sa Amfani da Gicciye a Sujjadarsu?
Ko da yake mu Kiristoci ne amma ba ma amfani da gicciye. Me ya sa?
Me Ya Sa Yadda Shaidun Jehobah Suke Yin Jibin Ubangiji Ya Bambanta da Na Sauran Addinai?
Ana kuma kiransa Jibin Maraice na Ubangiji kuma wannan ne abin tuni mafi muhimmanci ga Shaidun Jehobah. Ka yi la’akari da abin da Littafi Mai Tsarki ya fada game da wannan abin tunin.
Shin Shaidun Jehobah Suna Hada Bautarsu da Mutanen da Imaninsu ba Daya Ba?
Wace koyarwar Littafi Mai Tsarki ce suke amfani da ita don su iya amsa wannan tambayar?
Shaidun Jehobah Suna da Nasu Littafi Mai Tsarki Dabam?
Yin amfani da juyin Littafi Mai Tsarki dabam-dabam zai kyautata nazarinka na Littafi Mai Tsarki. Abubuwa uku musamman da suka sa ya cancanta ka yi amfani da New World Translation of the Holy Scriptures a nazarinka.
Anya Shaidun Jehobah Sun Yarda da Tsohon Alkawari Kuwa?
Wasu sashen Littafi Mai Tsarki sun tsufa ne? Ka bincika yadda Kiristoci za su amfana daga muhimman tarihi da kuma shawarwari masu kyau daga Nassosin Ibrananci.
Me Ya Sa Shaidun Jehobah Ba Sa Shiga Harkokin Siyasa?
Za su iya jawo matsalar tsaro?
Me Ya Sa Shaidun Jehobah Ba Sa Yaki?
A dukan duniya an san cewa Shaidun Jehobah ba sa yaki. Ka bincika abin da ya sa ba ma yin haka.
Shaidun Jehobah Suna Ba da Agaji a Lokacin da Bala’i Ya Auku Kuwa?
Ka bincika game da yadda muke ba da taimako a lokacin bala’i wa ’yan’uwanmu da kuma wasu.
Shaidun Jehobah Suna Yarda a Yi Musu Jinya Kuwa?
Wasu mutane suna jin cewa Shaidun Jehobah ba sa yarda da kowacce irin jinya ba. Hakan gaskiya ne kuwa?
Me Ya Sa Ba Ku Yarda da Karin Jini?
Akwai rashin fahimta da yawa game da Shaidun Jehobah da kuma yarda da karin jini. Ka bincika abin da muka gaskata a kan wannan batun.
Mene ne Ra’ayin Shaidun Jehobah Game da Zuwa Makaranta?
Wadanne ka’idodi ne Shaidun Jehobah suke bi sa’ad da suke zaban irin makarantar da za mu je?
Shaidun Jehobah Suna Tilasta wa Yaransu Su Bi Imaninsu Ne?
Kamar wasu iyaye, Shaidun Jehobah suna so yaransu su ji dadin rayuwa. Suna koyar da yaransu abubuwan da suka san cewa zai amfani yaran.
Shaidun Jehobah Suna Raba Kan Iyalai Ne ko Suna Sa Su Zauna Lafiya?
A wasu lokuta, akan zargi Shaidun Jehobah cewa suna raba kan iyalai. Amma hakan gaskiya ne?
Shaidun Jehobah Suna da Dokokin da Suke Bi Ne Game da Fita Zance?
Ana fita zance don nishadi ne kawai ko kuma don neman aure?
Mene ne Ra’ayin Shaidun Jehobah Game da Kashe Aure?
Shin, Shaidun Jehobah za su iya taimaka wa ma’auratan da suke fuskantar matsaloli a aurensu? Shin, dattawa ne suke ba ma’aurata izini su kashe aurensu?
Shin Shaidun Jehobah Sun Haramta Kallon Wasu Fina-Finai ko Karanta Wasu Littattafai ko Kuma Saurarar Wasu Wakoki Ne?
Wadanne ka’idodi ne ya kamata Kirista ya bi wajen sanin irin nishadin da zai zaba?
Me Ya Sa Shaidun Jehobah Ba Sa Yin Wasu Bukukuwa?
Ka yi la’akari da tambayoyi uku masu muhimmanci game da dalilin da ya sa Shaidun Jehobah ba sa yin wasu bukukuwa.
Me Ya Sa Ba Ku Bikin Kirsimati?
Mutane da yawa suna bikin kirsimati ko da ma sun san tushensa. Ka bincika dalilin da ya sa Shaidun Jehobah ba sa haka.
Me Ya Sa Shaidun Jehobah Ba Sa Bikin Ista?
Yawancin mutane suna daukan Ista biki ne na Kirista. Me ya sa Shaidun Jehobah ba sa bikin?
Me Ya Sa Shaidun Jehobah Ba Sa Bikin Ranar Haifuwa?
Ka bincika dalilai hudu da suka nuna cewa bikin ranar haifuwa ba ya faranta wa Allah rai.
Me Ake Yi a Bikin Daurin Auren Shaidun Jehobah?
Yanayin wadanda suke so su yi aure zai iya bambanta, amma akwai abu daya mai muhimmanci da suke yi.
Me Ya Sa Yadda Shaidun Jehobah Suke Yin Jibin Ubangiji Ya Bambanta da Na Sauran Addinai?
Ana kuma kiransa Jibin Maraice na Ubangiji kuma wannan ne abin tuni mafi muhimmanci ga Shaidun Jehobah. Ka yi la’akari da abin da Littafi Mai Tsarki ya fada game da wannan abin tunin.
Mene ne Ra’ayin Shaidun Jehobah Game da Jana’iza?
Shaidu suna tsai da shawara game da jana’iza bisa imaninsu game da mutuwa. Wadanne ka’idodi ne suke bi don su tsai da shawara?
Shaidun Jehobah Kiristoci ne Kuwa?
Sai ka bincika yadda muka bambanta da wasu rukunonin addinai da ake ce da su Kiristoci.
Shaidun Jehobah ’Yan Furotesta ne?
Abubuwa biyu sun bambanta Shaidun Jehobah daga wasu addinai da ba Katolika ba ne amma ana kiran su Kiristoci.
Shaidun Jehobah ’Yan Ɗarika ne na Amirka?
Ka bincika abubuwa huɗu game da wannan ƙungiyar ta dukan duniya.
Shaidun Jehobah Masu Goyon Bayan Addinin Yahudawa Ne?
Abin da muka gaskata bisa Nassosi ne, da ba ya ɗaukaka wani ƙabila ko kuma rukunin mutane fiye da wani ba.
Shaidun Jehobah Sabon Addini Ne?
Gwada ra’ayi biyu na yau da kullum game da sabon rukuni da kuma gaskiya game da Shaidun Jehobah.
Shaidun Jehobah Nawa Ne a Fadin Duniya?
Ka ga yadda muke hada adadin mambobin ikilisiya.
Me Zan Yi Don In Zama Mashaidin Jehobah?
Matta 28:19, 20 ambata matakai uku.
Dole ne In Zama Mashaidin Jehobah Idan Suna Koya Mini Littafi Mai Tsarki?
A duk fadin duniya Shaidun Jehobah suna koya wa mutane da yawa littafi mai tsarki kyauta. Amma dole ne ka zama Mashaidin Jehobah idan muka yi nazarin Littafi Mai Tsarki da kai?
Shin Mutum Zai Iya Daina Zama Mashaidin Jehobah Ne?
Akwai abubuwa biyu da mutum zai iya yi don ya nuna cewa ba ya so ya zama mashaidi
Shaidun Jehobah Suna Guje wa Mutanen da Suka Bar Addininsu?
A wasu lokuta yankan zumunci ya zama dole, yakan taimaka wa mutum ya komo ikilisiya.