Koma ka ga abin da ke ciki

Ka Aika Sako don A Ziyarce Ka

Za ka so ka kara sanin abin da ke Littafi Mai Tsarki ko game da Shaidun Jehobah? To, ka aika sako don wani Mashaidin Jehobah ya ziyarce ka. Za ka iya yin hakan ta wurin cika fom da ke kasa.

Za mu yi amfani da bayanan da ka tura don wani Mashaidin Jehobah ya ziyarce ka ne kawai. Muna hakan bisa ga Ka’idodin Amfani da Bayanai, wato Global Policy on Use of Personal Data.

Za Mu Tuntube Ka

Da zarar ka cika fom din, wani Mashaidin Jehobah zai tuntube ka cikin mako daya ko biyu.

Koyarwa Daga Littafi Mai Tsarki

Za ka iya koyan abubuwan da ke Littafi Mai Tsarki game da batuttuwa da dama, ko kuma ka nemi yadda za a yi nazarin Littafi Mai Tsarki da kai.

Lokaci da Kuma Yadda Za A Same Ka

Za a iya yin nazarin a duk inda kake so da kuma yadda kake so a yi, ko ta waya ko a gida.