Koyarwar Littafi Mai Tsarki
Littafi Mai Tsarki ya ba da shawara mafi kyau akan tambayoyi mafi wuya a rayuwa. An ga darajarsa cikin dukan ƙarnuka. A wannan sashe za ka ga yadda Littafi Mai Tsarki yake da amfani sosai.—2 Timothawus 3:16, 17.
Abin da ke Akwai
AMSOSHIN TAMBAYOYIN LITTAFI MAI TSARKI
Su Waye Ne Mai Arzikin Nan da Liꞌazaru da Yesu Ya Ambata?
Shin, labarin da Yesu ya bayar yana nufin cewa mutanen kirki za su je sama, mugaye kuma a kone su a wutar jahannama?
AMSOSHIN TAMBAYOYIN LITTAFI MAI TSARKI
Su Waye Ne Mai Arzikin Nan da Liꞌazaru da Yesu Ya Ambata?
Shin, labarin da Yesu ya bayar yana nufin cewa mutanen kirki za su je sama, mugaye kuma a kone su a wutar jahannama?
Ka Yi Nazarin Littafi Mai Tsarki da Shaidun Jehobah
Ka Aika Sako don A Ziyarce Ka
Za ka so ka san amsar wata tambaya daga Littafi Mai Tsarki ko wani abu game da Shaidun Jehobah.
Kayan Nazarin Littafi Mai Tsarki
Ka zabi irin kayan nazarin da kake so don koyo ya kasance maka da sauki.
Yadda Littafi Mai Tsarki Zai Taimaka Maka
Farin Ciki da Kwanciyar Rai
Littafi Mai Tsarki ya taimaka wa mutane da yawa su shawo kan matsalolinsu kuma sun sami kwanciyar rai.
Imani ga Allah
Bangaskiya tana da muhimmanci sosai domin za ta iya taimaka mana yanzu kuma ta sa mu kasance da bege a nan gaba.
Aure da Iyali
Ma’aurata da iyalai suna fuskantar matsaloli da dama. Akwai shawarwari masu kyau a cikin Littafi Mai Tsarki da za su iya karfafa zaman iyali da kuma dangantar iyali.
Taimako Domin Baligai
Ka koya yadda Littafi Mai Tsarki ke taimaka wa matasa su magance kalubalen da suke fuskanta kullum.
Ayyuka don Yara
Ku yi amfani da wadannan kayan bincike masu ban sha’awa da aka dauko daga Littafi Mai Tsarki don ku koya wa yaranku halayen da Allah yake so su kasance da su.
Abin da Littafi Mai Tsarki Ya Ce
Amsoshin Tambayoyin Littafi Mai Tsarki
Ka koyi amsoshin Littafi Mai Tsarki game da Allah, Yesu, iyali, shan wahala da sauransu.
Tarihi da Littafi Mai Tsarki
Ka karanta labarin yadda aka sami Littafi Mai Tsarki a zamaninmu. Ka bincika tabbacin da ke nuna cewa babu kuskure a ciki a batun tarihi kuma shawararta na amfanar mutane a kullum.
Ilimin Kimiyya da Littafi Mai Tsarki
Koyarwar kimiyya da na Littafi Mai Tsarki sun jitu kuwa? Idan ka gwada abin da Littafi Mai Tsarki ya fada da sakamakon binciken ’yan kimiyya, za ka san gaskiyar batun.