Koma ka ga abin da ke ciki

Waƙa ta Bauta ta Kirista

Ka sauko da waƙoƙi masu daɗi na Kirista, waɗanda ake amfani da su wajen ɗaukaka Jehobah Allah da bauta masa. Akwai wadda murya ce kawai, akwai kuma wadda kaɗe-kaɗe ne kawai.

 

WAKOKIN JW

Mu Zama Kamar Yara

Ta yaya za mu nuna kauna kamar yadda yara suke yi?

WAKOKIN JW

Mu Zama Kamar Yara

Ta yaya za mu nuna kauna kamar yadda yara suke yi?

'Ku Rera Waka da Murna' ga Jehobah

Ku Yabi Jehobah

Wadansu Abubuwa