Koma ka ga abin da ke ciki

Bayanai Game da Mu​—A Faɗin Duniya

  • 239—Ƙasashen da Shaidun Jehobah suke ibada

  • 8,699,048—Shaidun Jehobah

  • 5,666,996—Adadin nazarin Littafi Mai Tsarki da ake gudanarwa

  • 19,721,672—Mutanen da suka halarci Tunawa da Mutuwa Kristi

  • 117,960—Ikilisiyoyi

 

Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Mu mutane ne daga kabilu da kuma kasashe dabam-dabam. Watakila ka san mu da yin wa’azi, amma akwai wasu ayyuka masu muhimmanci da muke yi a yankunanmu.