Koma ka ga abin da ke ciki

Labaran Shaidun Jehobah

Shaidun Jehobah suna iya kokarinsu don Kalmar Allah ta yi musu ja-goranci a tunani da furuci da kuma ayyukansu. Ka koyi yadda Kalmar Allah ta shafi rayuwarsu da na iyalansu.