Koma ka ga abin da ke ciki

Jimrewa da Matsaloli

Shaidun Jehobah sun lura cewa bai kamata rashin lafiya ya hana su farin ciki da kuma rayuwa mai gamsarwa ba.

Kusantar Allah Ta Taimaka Min

Sarah Maiga ta daina girma sa’ad da ta kai shekara tara, amma ta sami ci gaba wajen karfafa dangantakarta da Jehobah.

“Tun da Kingsley Ya Yi, Ni Ma Zan Iya!”

Kingsley daga Siri Lanka, ya sha kan wasu kalubale don ya yi karatun Littafi Mai Tsarki a cikin wasu ’yan mintuna.

Ina Wa’azi Ko da Yake Ni Kurma Ne

Ko da yake Walter Markin kurma ne, ya yi rayuwa mai ma’ana a hidimarsa ga Jehobah.

Yadda Na Koyi Gaskiya Duk da Yake Ba Ni da Hannaye

Wani matashi ya yi imani da Allah duk da hatsarin da ya yi.