Koyarwar kimiyya da na Littafi Mai Tsarki sun jitu kuwa? Shin abin da Littafi Mai Tsarki ya fada game da kimiyya, gaskiya ne? Ka yi la’akari da abubuwan da Allah ya halitta da kuma abin da ’yan kimiyya suke cewa bayan sun yi bincike a kan abubuwan.