Koma ka ga abin da ke ciki

Yanzu Ina Daraja Mutane

Yanzu Ina Daraja Mutane

Wannan mutumin ya yi nazarin Littafi Mai Tsarki, ya daina yin zalunci kuma yanzu yana koyar da makwabtansa cewa a nan gaba, mugunta da ’yan daba ba za su kara kasancewa ba.