Koma ka ga abin da ke ciki

Labaran Shari’a da Hakkin ’Yan Adam

Articles

2023-05-06

TAIWAN

An yi Nasarar Soma Wani Tsarin Hidimar Farin Hula a Taiwan

Kasar Taiwan ta fito da wata fannin hidimar farin hula don wadanda ba sa saka hannu a yaki.

2017-10-25

RASHA

Mutane A Fadin Duniya Sun Yi Magana Game da Hukuncin da Kotun Kolin Rasha Ya Yanke wa Shaidun Jehobah

Hukumomi da kuma ma’aikatan gwamnati a fadin duniya sun fadi ra’ayinsu game da hukuncin da Kotun Koli na Rasha ya yanke wa Shaidun Jehobah kuma ya hana su yin ayyukansu na ibada.

2017-10-25

RASHA

Kotun Koli Na Rasha Ta Sake Karfafa Hukuncin da Aka Yi wa Shaidun Jehobah Kwanakin Baya

Kotun Koli na Rasha ta sake karfafa hukuncin da aka yi wa Shaidun Jehobah a ranar 20 ga Afrilu 20, 2017. Shaidun Jehobah a Rasha za su roki Kotun Turai na ’Yancin ’Yan Adam da kuma Kungiyar Majalisar Dinkin Duniya da ke Kāre Hakkin ’Yan Adam da su sa a yi musu adalci.

2018-04-17

RASHA

Hukuncin da Kotun Kolin Rasha Ta Yanke wa Shaidun Jehobah Ya Sa Ana Take Hakkinsu

Wannan hukuncin ya sa Shaidun Jehobah sun rasa darajarsu kuma ya ba wa mutane da kuma ma’aikatan gwamnati karfin gwiwar kara tozarta su, kamar yadda kuka ganin a abubuwan da suka faru kwana-kwanan nan.

2017-09-21

Kazakhstan

Kasar Kazakhstan Ta Hana Teymur Akhmedov Yin Ayyukan Ibada Kuma An Jefa Shi a Kurkuku

Duk da cewa Malam Akhmedov ba shi da isasshen lafiya, wata kotu a Astana ta yanke masa hukuncin daurin shekara biyar a kurkuku don yana wa’azi.