Koma ka ga abin da ke ciki

Imani ga Allah

Imani tana da muhimmanci sosai domin za ta iya taimaka mana yanzu kuma ta sa mu kasance da bege a nan gaba. Littafi Mai Tsarki zai iya taimaka mana idan ba mu taba yin imani da Allah ba, ko mun daina yin imani da shi ko kuma muna so mu karfafa imaninmu gare shi.

Littattafai da bidiyo

Albishiri Daga Allah!

Wane albishiri ne daga Allah? Me ya sa za mu gaskata da shi? A wannan ƙasidar, an tattauna tambayoyin Littafi Mai Tsarki da aka saba yi.