Game da Shaidun Jehobah
Idan kana so ka tuntube mu ko ka halarci daya daga cikin taronmu ko a yi nazarin Littafi Mai Tsarki da kai kyauta, ko kuma kana so ka sami karin bayani game da mu, wannan shafin zai taimake ka. Muna kuma gayyatar ka ka zagaya daya daga cikin ofisoshinmu ka ga yadda muke gudanar da ayyukanmu.
Frequently Asked Questions
Mene ne Shaidun Jehobah Suka Gaskata?
Ka karanta takaitaccen bayani a kan abubuwa guda 15 da muka yi imani da su.
Me Ya Sa Shaidun Jehobah Ba Sa Yin Wasu Bukukuwa?
Ka yi la’akari da tambayoyi uku masu muhimmanci game da dalilin da ya sa Shaidun Jehobah ba sa yin wasu bukukuwa.
Me Ya Sa Shaidun Jehobah Ba Sa Bikin Ranar Haifuwa?
Ka bincika dalilai hudu da suka nuna cewa bikin ranar haifuwa ba ya faranta wa Allah rai.
Me Ya Sa Ba Ku Yarda da Karin Jini?
Akwai rashin fahimta da yawa game da Shaidun Jehobah da kuma yarda da karin jini. Ka bincika abin da muka gaskata a kan wannan batun.
Shaidun Jehobah Kiristoci ne Kuwa?
Sai ka bincika yadda muka bambanta da wasu rukunonin addinai da ake ce da su Kiristoci.
Free Bible Course
Contact Us
Ka Aika Sako don A Ziyarce Ka
Za ka so ka san amsar wata tambaya daga Littafi Mai Tsarki ko wani abu game da Shaidun Jehobah.
Taron Ikilisiya na Shaidun Jehobah
Ka nemi wurin da muke taro da kuma yadda muke yin ibada. Kowa zai iya halarta kuma ba a karban baiko.
Ka Tuntubi Shaidun Jehobah
Yadda za ka tuntubi ofisoshinmu a fadin duniya.
Ofishi da Bayanai Game da Zagaya
Ka binciko ofishi mafi kusa da kai. Ka bincika ka ga irin zagayar da muke yi.