Taimako Don Matasa
TAMBAYOYIN MATASA
Kana Ganin Iyayenka Ba Za Su So Ka Ka Yi Nishadi Ba?
Ya kamata ne na je yin nishadi a boye, ko kuma dai in gaya wa iyaye na gaskiya?
TAMBAYOYIN MATASA
Kana Ganin Iyayenka Ba Za Su So Ka Ka Yi Nishadi Ba?
Ya kamata ne na je yin nishadi a boye, ko kuma dai in gaya wa iyaye na gaskiya?
Abokai
Iyali
fasaha
Makaranta
Abubuwan da Za Su Taimaka Maka
Kana da Suna Mai Kyau Kuwa?
Lokacin Hutu
Jimaꞌi
Fita Zance
Lafiyan Jiki
Lafiyar Hankalin Dan Adam
Ibadarmu ga Allah
Tambayoyin Matasa
Tambayoyin da matasa ke yawan yi a kan jima’i, abokai, iyaye, makaranta, da sauran su
Abin da Tsararku Suka Ce
Watakila kuna fuskantar wata matsala da ba ta taba faruwa da ku ba. Ku ga yadda tsararku suka bi da matsalolin.
Bidiyon Zanen Allo
Ka taba kasancewa a yanayi mai wuya sosai? Idan haka ne, wadannan bidiyoyin za su taimaka maka ka jimre da matsalolin da matasa suke yawan fuskanta.
Fallayen Rubutu don Matasa
Wadannan fallayen rubutu za su taimaka maka ka kasance a shirye don yanayi mai wuya.
Don Matasa
An shirya waɗannan ayyuka na labaran Littafi Mai Tsarki da za a iya bugawa don ka yi bimbininsu.
Amsoshi ga Tambayoyi 10 da Matasa Suke Yi
Ka nemi shawarwari masu kyau da za su taimaka maka ka yi nasara a rayuwarka.
Umurni don Nazari
Ka yi amfani da wadannan umurni don nazari don ka tabbatar wa kanka abin da ka yi imani da shi kuma ka san yadda za ka bayyana wa mutane.