KOYARWAR LITTAFI MAI TSARKI

Tarihi da Littafi Mai Tsarki

Hausa
Tarihi da Littafi Mai Tsarki
https://cms-imgp.jw-cdn.org/img/p/1011569/univ/art/1011569_univ_sqr_xl.jpg

Tarihi da Littafi Mai Tsarki

An adana Littafi Mai Tsarki, an fassara shi kuma an rarraba kwafofinsa, duka a hanyoyi masu ban mamaki. Kuma abubuwan da ake ganowa yanzu suna nuna cewa idan ya zo ga batun tarihi, Littafi Mai Tsarki ba ya kuskure. Ko da kai mabiyan wane addini ne, in ka karanta shi za ka ga cewa ya fita dabam da sauran littattafai.