Wane Sabon Abu ne ke JW.ORG?

2023-05-29

FALLAYEN RUBUTU DON MATASA

Yadda Tura Hotuna Zuwa Dandalin Yada Zumunta Ke Shafanka

Ka karanta yadda za ka yi tunani sosai kafin ka tura wani abu.

2023-05-29

SABABBIN LABARAI

Wariyar Addini a Azerbaijani Tana Karuwa

Hukumomi suna damun aikin wa’azi na Shaidun Jehobah ta wajen ci musu tara mai yawa da kuma kai su kurkuku. Hukumomin Azerbaijani za su daidaita wannan rashin adalci kuwa?

2023-05-29

SABABBIN LABARAI

Koriya ta Kudu Tana da Alhakin Tsare Mutane a Kurkuku Ba Bisa Ka’ida Ba don Sun Ki Shiga Soja Saboda Imaninsu

A kowace shekara, hukumomi suna tsare darurruwan Shaidu matasa da suka ki shiga soja saboda imaninsu. Sau biyar ke nan Kwamitin Kāre Hakkin ’Yan Adam na Majalisar Dinkin Duniya yake cewa Koriya ta Kudu ba ta da hujjar yin hakan.

2023-05-29

SABABBIN LABARAI

Armeniya Ta Yi Nasara Wajen Kafa Aikin Farar Hula

Shaidun Jehobah da suke aiki a karkashin tsarin da abokan aikinsu da darektocinsu da kuma shugabanninsu duk sun yi kalami mai kyau a kan tsarin.

2023-05-29

AYYUKA DON BAUTA TA IYALI

Yusufu Ya Ceci Rayuka

Ku yi amfani da wannan aiki don nazarin Littafi Mai Tsarki ku karanta Farawa surori 41-​50 tare da iyalinku.

2023-05-24

DARUSSA NA DAGA LITTAFI MAI TSARKI

Daniyel Ya Yi Addu’a!

Ka taimaki yaranka su san amfanin yin addu’a ga Allah kullum.

2023-05-24

DARUSSA NA DAGA LITTAFI MAI TSARKI

Jehobah Ya Yi Ka da Ban Mamaki!

Ka sauko kuma ka gurza wannan aiki, ka taimaki danka ya gane abin da Jehobah Allah ya yi dominmu.

2023-05-24

DARUSSA NA DAGA LITTAFI MAI TSARKI

Godiya Domin Ruwan Sama

Me ya sa Jehobah ya sa ake ruwan sama?

2023-05-23

HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI

Agusta 2023

2023-05-08

SABABBIN LABARAI

Labarin Shaidun Jehobah a Koriya

2023-05-08

SABABBIN LABARAI

An ’Yantar da Wadanda Suka Ki Yin Aikin Soja Saboda Imaninsu: An Dade Ana Jiran Kotu a Koriya Ta Kudu Ta Yanke Hukunci

A wata gagarumar mataki da aka dauka, Kotun Tsara Doka ta umurci gwamnatin Koriya ta Kudu cewa kafin karshen 2019 ta sake tsara wata doka da mutum za ya iya yin wani aiki dabam ba dole sai na soja ba.

2023-05-08

SABABBIN LABARAI

Ambaliya Ta Yi Barna a Yammacin Japan

2023-05-08

SABABBIN LABARAI

Shaidun Jehobah Sun Baza Littattafansu a Wurin Wasan Olymfik na Lafiyayyu da Nakassasu a 2018

Shaidun Jehobah a Koriya sun yi kamfen na musamman don ba da littattafanmu kyauta ga baki da suka zo kallon wasan Olymfik na 2018.