Koma ka ga abin da ke ciki

Ka duba sababbin bidiyoyi da wakoki da talifofi da kuma labarai da aka saka.

Duba Sabon Abu

Gwada Yin Nazarin Littafi Mai Tsarki da Mu

Za a samo maka wani da zai taimaka maka ka fahimci Littafi Mai Tsarki kyauta.

Ka Aika Sako don A Ziyarce Ka

Za ka so ka san amsar wata tambaya daga Littafi Mai Tsarki ko wani abu game da Shaidun Jehobah.

Taron Ikilisiya na Shaidun Jehobah

Ka nemi wurin da muke taro da kuma yadda muke yin ibada. Kowa zai iya halarta kuma ba a karban baiko.

Bidiyoyi

HALITTARSA AKA YI?

Fikafikin Mujiya?

Kwaikwayon yadda aka tsara fikafikin mujiya zai taimaka a kera farfelar injin turbin da zai rage yin kara.

Ka Kalli Bidiyon Nan

Su Wane ne Shaidun Jehobah?

Mun fito ne daga al’ummai da al’adu dabam-dabam, amma makasudinmu guda ne. Fiye da haka, muna so mu daukaka Jehobah, Allahn da aka ambata a Littafi Mai Tsarki, wanda ya halicci sama da duniya. Muna iya kokarinmu mu yi koyi da annabi Yesu kuma muna alfahari cewa ana kiranmu mabiyansa na gaskiya. Kowannenmu yana amfani da lokacinsa wajen taimaka wa mutane a kai a kai su san abin da ke cikin Littafi Mai Tsarki da kuma Mulkin Allah. Domin muna ba da shaida ko kuma gaya wa mutane game da Jehobah Allah da Mulkinsa, shi ya sa ake kiranmu Shaidun Jehobah.

Ka bincika dandalinmu. Ka kara koya game da mu da kuma imaninmu.

 

Two of Jehovah's Witnesses preaching to a man in a rice paddy.