Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Irène Hof Laurenceau: Wata Likitar Gyaran Kashi ta Bayyana Imaninta

Irène Hof Laurenceau: Wata Likitar Gyaran Kashi ta Bayyana Imaninta

A dā Irène ta gaskata cewa yadda abubuwa masu rai suka yi kama ya nuna cewa ra’ayin juyin halitta gaskiya ne. Amma, aikinta na gyaran kashi ya sa ta soma shakkar abin da ta yi imani da shi.