Me Ake Yi a Majami’ar Mulki? KA KUNNA Me Ake Yi a Majami’ar Mulki? Duba ka gani da kanka. Yi haƙuri, media player ya ƙi yin aiki. Sauko da Bidiyon Mai Yiwuwa Za Ka Kuma So TAMBAYOYIN DA AKE YAWAN YI Me Ya Sa Shaidun Jehobah Ba Sa Kiran Wajen Taronsu Coci? Ka bincika ko daga ina aka samo wannan sunan “Majami’ar Mulkin Shaidun Jehobah.” GABATARWA DON WA’AZI Su Wane ne Shaidun Jehobah? Mutane da yawa suna so san su waye ne Shaidun Jehobah. Ka sami karin bayani da ga wurinmu. TAMBAYOYIN DA AKE YAWAN YI Yaya Shaidun Jehobah Suke Nazarin Littafi Mai Tsarki da Mutane? Za ka iya yin amfani da kowane juyin Littafi Mai Tsarki wajen tattaunawa da Shaidun Jehobah kyauta. Za ka iya ce ꞌyan gidanku ko abokanka su ma su zo a yi nazarin da su. TAMBAYOYIN DA AKE YAWAN YI A Ina Shaidun Jehobah Suke Samun Kudin Yin Ayyukansu? Yadda muke samun kudi ba daya ba ne da yadda coci da yawa suke yi. GAME DA MU Taron Ikilisiya na Shaidun Jehobah Ka nemi wurin da muke taro da kuma yadda muke yin ibada. Kowa zai iya halarta kuma ba a karban baiko.