Koma ka ga abin da ke ciki

Rike Aminci Duk da Jarrabawa

Ka ga yadda Kalmar Allah take taimaka wa Shaidun Jehobah su rike aminci sa’ad da suke fuskantar jarrabawa.

Sansanin da Aka Gwada Bangaskiyar Shaidun Jehobah

Sansani a kasar Sifen da aka saka daruruwan Shaidun Jehobah domin sun ki shiga aikin soja.

Na Ƙuduri Aniyar Zama Sojan Kristi

An saka Demetrius Psarras a kurkuku don ya ki shiga aikin soja. Amma ya ci gaba da rike amincinsa duk da wahalar da ya sha.

Ya Koyi Gaskiya Daga Fursunoni

Sa’ad da aka saka wani mutumin a kurkuku a Eritrea, ya ga yadda Shaidun Jehobah suke yin abubuwan da suke wa’azi a kai.

Bayanai a Karkashin Injin Wanki

Wata mahaifiya ta yi amfani da basira don ta koyar da yaran mata biyu gaskiyar da ke Kalmar Allah.

Shaidun Jehobah Ba Su Mai da Martani Ga Firistocin da Ke Fushi

Littafi Mai Tsarki ya karfafa mu mu kame kanmu, har a lokacin da aka bata mana rai. Shin za mu iya bin wannan shawarar?

Na Kyautata Dangantakata da Allah da Kuma Mahaifiyata

Sa’ad da Michiyo Kumagai ta daina bautar kakanni, sai ta daina zama lafiya da mahaifiyata. Ta yaya Michiyo ta kyautata dangantakarta da mahaifiyarta?