Koma ka ga abin da ke ciki

Koyar da Gaskiya

Ka ji labaran da Shaidun Jehobah suke samu yayin da suke koya wa mutane da yawa gaskiyar da ke Kalmar Allah.

Wani Fasto Ya Sami Amsoshi

Wani fasto da matarsa sun yi kuka sosai sa’ad da dansu ya yi rashin lafiya kuma ya rasu. Amma ba da dadewa ba suka samu amsoshi masu gamsarwa game da mutuwa.

An Dauka Cewa Ni Ne Faston

Wani Mashaidin Jehobah a kasar Chile ya samu dama ta musamman yin wa’azi da kuma nuna cewa Allah bai halicci mutane don su rika mutuwa ba.

’Yan Sanda Sun Raka Joseph

Ta yaya wasu ’yan sanda a wani karamin tsibiri suka taimaka wa Shaidun Jehobah su yi wa’azi game da Mulkin Allah?

Sun Tsaya Don Su Taimaka

Me ya sa matasa biyar suka tsaya don su taimaka wa wani makwabci duk da cewa ana sanyi kuma dusar kankara na zubowa?

“Ina Yin Iya Kokarina”

Ko da yake Irma ta kusan shekara 90, wasikun da take rubuta wa game da abin da Littafi Mai Tsarki ya koyar suna ratsa zuciyar mutane sosai.

Ki Gaya Masu Cewa Kina Kaunar Su

Ka koyi yadda Littafi Mai Tsarki ya taimaki wata iyali ta yi farin ciki

Sakamako Mai Kyau don Nuna Alheri

Ta yaya aka nuna ma wani da ba ya son Shaidun Jehobah alheri kuma ya soma bauta wa Allah?

Shin Kana Kin Mutane Don Yadda Suke?

Mene ne ya faru, da wani mashaidin Jehobah ya yi ma wani mutumin mai masifa da yake zama a kan titi kuma ba ya son mutane su rika yi masa magana?