Cim ma Makasudai na Ibada
Shaidun Jehobah sun lura cewa Littafi Mai Tsarki yana taimaka musu su kyautata dangantakarsu da Allah kuma su cim ma makasudinsu na ibada.
Cameron Ta Yi Rayuwa Mafi Inganci
Kana son ka yi rayuwa mafi inganci? Ka saurari Cameron ka ji yadda ta yi rayuwa mai gamsuwa a wurin da ba ta yi tsammaninsa.
Sun Ba da Kansu da Yardar Rai
Da farko ‘yan’uwa mata marasa aure da yawa da suka yi hidima a wata kasa sun yi jinkiri kaura zuwa kasashen. Mene ne ya taimaka musu su kasance da karfin zuciya? Mene ne suka koya a hidimarsu a wata kasa?
Sun Ba da Kansu da Yardar Rai—a Kasar Gana
Masu hidima a inda ake bukatar masu shela Mulki suna fuskantar kalubale da yawa amma suna samun albarka sosai.
Sun Ba da Kansu da Yardar Rai—A Madagaska
Ka karanta labarin wasu ʼyan’uwa maza da mata da suka kaura zuwa kasar Madagaska don yin wa’azi game da Mulkin Allah a kasar gabaki daya.
Sun Ba da Kansu da Yardar Ra—A Myanmar
Me ya sa Shaidun Jehobah da yawa suka bar kasarsu don su yi wa’azi a Myanmar?
Sun Ba Da Kansu Da Yardar Rai a New York
Me ya sa ma’aurata da suke da arziki suka kaura daga babban gida kuma suka koma karamin?
Sun Ba da Kansu da Yardar Rai a Kasar Rasha
Ka karanta yadda ma’aurata da marasa aure suka kaura zuwa Rasha don su yi hidima a wurin da ake bukatar masu wa’azi. Sun dogara ga Jehobah sosai!
Sun Ba da Kansu da Yardar Rai—A Turkiya
A shekara ta 2014, an yi wa’azi na musamman a kasar Turkiya. Me ya sa aka shirya wannan kamfen? Mene ne sakamakon wa’azi da aka yi?