Ka Shigar Ko Ka Zabi Wurin

Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Myanmar

  • Ba da wani littafi don a yi nazarin Littafi Mai Tsarki da shi a Tha Bawt Ngu, Myanmar

HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI

Sun Ba da Kansu da Yardar Ra​—A Myanmar

Me ya sa Shaidun Jehobah da yawa suka bar kasarsu don su yi wa’azi a Myanmar?

TARO NA MUSAMMAN

Ba Ma Son Taron Ya Kare

Ka ga yadda mutane da suka fito daga kasashe da harsuna da al’ada dabam-dabam suke zama cikin kauna da hadin kai a wannan taro na musamman da aka yi a Yangon, Myanmar.