Shaidun Jehobah a Fadin Duniya

Amirka

  • Dyer Bay, Maine, Amirka—Koyar da Littafi Mai Tsarki

  • Ana nuna wa wani mutum bidiyon Me Ake Yi a Majamiʼar Mulki? a birnin Tallahassee da ke jihar Florida a ƙasar Amirka

  • Dyer Bay, Maine, Amirka—Koyar da Littafi Mai Tsarki

  • Ana nuna wa wani mutum bidiyon Me Ake Yi a Majamiʼar Mulki? a birnin Tallahassee da ke jihar Florida a ƙasar Amirka

Fast Facts—Amirka

  • Yawan Jama'a—336,679,000
  • Masu Shela—1,233,609
  • Ikiliisyoyi—11,942
  • 1 to 276—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population

LABARAI

Abin da Zai Taimaka wa Ma’aikatan Asibiti da Aiki Ya Yi Musu Yawa

Ta yaya nas-nas da ma’aikatan wani asibiti suka sami karfafa a lokacin annobar korona?

HASUMIYAR TSARO—NA NAZARI

Sun Ba Da Kansu Da Yardar Rai a New York

Me ya sa ma’aurata da suke da arziki suka kaura daga babban gida kuma suka koma karamin?