Fast Facts—Mazambik
- Yawan Jama'a—35,632,000
- Masu Shela—109,531
- Ikiliisyoyi—2,072
- 1 to 345—Ratio of Jehovah’s Witnesses to population
YADDA AKE AMFANI DA GUDUMMAWARKA
Yadda Wasu Suka Yi Taron Yanki
An saka taron yanki na 2020 a Intane, amma mutane da yawa a Malawi da Mozambik ba su da zarafin amfani da Intane. Ta yaya suke saurari taron yankin?

