Koma ka ga abin da ke ciki

fasaha

Idan kana da babban waya ko wasu naꞌurori, kila kana kashe lokaci da yawa da ba ka yi tsammani ba wajen amfani da su. Ta yaya za ka yi amfani da naꞌurorinka yadda ya dace?

Na'urori

Me Ya Kamata in Sani Game da Wasannin Bidiyo?

Suna da amfani da kuma lahani da ba ka taba yin tunaninsu ba.

Wasannina Na Bidiyo

Wannan shafi na rubutu zai taimake ka ka sake bincika ra’ayinka.

Waye Ke da Iko, Kai ko Na’urarka?

Na’urori sun cika ko’ina a duniya, amma za ka iya yin iko da su. Ta yaya za ka sani ko na’urarka tana janye hankalinka? Idan ka lura cewa na’urarka tana janye hankalinka, ta yaya za ka soma iko da na’urarka?

Me Ya Kamata Na Sani Game da Aika Sako Ta Wayar Selula?

Aika sakon wayar selula zai iya bata abota da kuma mutuncinka. Ka bincika yadda hakan zai iya faruwa.

Abin da Tsararka Suka Ce Game da Wayar Selula

Ga matasa dayawa wayar selula ba abin magana da mutane ba ne kawai, amma ta shafi yadda suke hulda ne da jama’a gabaki daya. Mene ne matsaloli da kuma amfanin wayar selula?

Dandalin Sada Zumunta

Ka Zama Mai Hikima a Dandalin Zumunta na Intane

Ka mai da hankali a yadda ka ke more rayuwa sa’ad da ka ke hira da abokanka.

Yana da Muhimmanci Mutum Ya Sami Dimbin Abokai a Shafin Sada Zumunta?

Wasu sukan sa ransu cikin hadari don kawai su sami mabiya da yawa da kuma mutanen da suke son shafinsu. Neman suna a intane abu ne da ya isa mutum ya kashe kansa a kai?

Abin da Ya Kamata in Sani Game da Tura Hotuna Zuwa Dandalin Yada Zumunta

Tura hoto zuwa dandalin yada zumunta hanya ce mai sauki na kasancewa da abokai da kuma iyali, amma tura hotuna zuwa wurin na da hadari.

Yadda Tura Hotuna Zuwa Dandalin Yada Zumunta Ke Shafanka

Ka karanta yadda za ka yi tunani sosai kafin ka tura wani abu.

Me Zan Yi Idan Ana Cin Zalina ta Intane?

Me ya kamata ka sani kuma me ya kamata ka yi don ka kāre kanka.

Abin da Za Ka Yi Idan Ana Cin Zalinka ta Intane

Wannan shafin rubutu zai taimake ka ka yi tunanin sakamakon zabin da kake da shi don ka san abin da ya kamata ka yi idan ana cin zalinka ta intane.

Hadarurukan da Ba A Saurin Ganewa

Yana da Kyau Ka Yi Ayyuka da Yawa a Lokaci Daya?

Zai yiwu ka yi ayyuka da yawa a lokaci daya ba tare da hankalinka ya rabu ba?

Ta Yaya Zan Iya Mai da Hankali Sosai ga Abin da Nake Yi?

Ka ga fannoni uku da na’urori za su iya hana ka natsuwa, da abin da zai taimaka maka ka iya mai da hankali ga abin da kake yi.

Abin da Ya Kamata In Sani Game da Aika Sakon Tsiraici ta Wayar Salula

Shin wani yana tilasta maka ka tura masa hoton banza a ta waya ne? Mene ne sakamakon yin hakan? Hakan yin kwarkwasa ne marar lahani?