Koma ka ga abin da ke ciki

Iyali

Ba ka shiri ne da iyayenka? Ba ka shiri ne kuma da yayunka da kannenka? Littafi Mai Tsarki zai iya taimaka maka ka magance wadannan matsalolin da kuma wasu.

Dangantaka da Iyaye

Yadda Ya Kamata Ka Yi Magana da Iyayenka

Yaya za ka yi magana da iyayenka ko idan ba ka son yin hakan?

Yana da Muhimmanci a Kafa Dokoki a Gida?

Kana ganin dokokin da iyayenka suka kafa suna takura maka ne? Idan ba ka gane amfanin wata doka ba fa? Ga wani abin da zai taimaka maka.

Abin da Zai Taimake Ka Ka Bi Dokokin

Ka yi tunanin dokokin da suke yi maka wuyan bi.

Ta Yaya Zan Rika Tattaunawa da Iyayena?

Wadannan abubuwa za su sa ya yi maka sauki ka tattauna da iyayenka.

Me Zan Yi Idan Na Taka Dokar Iyayena?

Ba za ka iya canja abin da ya riga ya faru ba, amma akwai abin da za ka iya yi don kada yanayin ya kara muni. Za mu tattauna abubuwan nan a wannan talifin.

Me Zan Yi Don Iyayena Su Yarda Da Ni?

Ba matasa ba ne kadai suke bukatar su koyi kasancewa da halayen da zai sa wasu su yarda da su ba.

Ta Yaya Zan Sami ’Yancin Kaina?

Kana ganin ya dace iyayenka su rika bi da kai kamar ka girma, amma ba su yarda da hakan ba. Wadanne matakai za ka dauka don su amince da kai?

Kana Ganin Iyayenka Ba Za Su So Ka Ka Yi Nishadi Ba?

Ya kamata ne na je yin nishadi a boye, ko kuma dai in gaya wa iyaye na gaskiya?

Me Zan Yi Idan Iyayena Ba Su da Lafiya?

Ba kai kadai ba ne matashin da ke fuskantar irin yanayin nan. Ka karanta abin da ya taimaka wa wasu matasa biyu su iya jimre da yanayin.

Idan Iyayenmu Suna Rashin Lafiya

Shawarar da ke cikin wannan shafin rubutu za ta taimaka maka ka san yadda za ka kula da su da kuma kanka.

Iyayenka Suna Shirin Kashe Aure Ne?

Ta yaya za ka iya kawar da bacin rai, haushi da kuma rikewa a zuci?

Home Life

Me Ya Sa Zai Dace In Sulhunta da ’Yan’uwana?

Ko da yake kuna kaunar juna, a wasu lokuta matsaloli sukan taso.

Ta Yaya Zan Zauna Lafiya da ’Yan’uwana?

Ka yi amfani da tambayoyin da ke gaba ka gano abubuwan da suke sa ka fada da ’yan’uwanka da abin da ya kamata ka yi la’akari da shi da kuma yadda za ka warware matsalolin.

Me Zan Yi don A Daina Takura Mini?

Shin, kana ji kamar iyayenka suna maka shisshigi ne? Me za ka yi don kada ka ji kamar ana maka shisshigi?

Mene ne Za Ka Yi Idan Kana Ji Kamar Ana Takura Maka?

Yadda za ka sa iyayenka su dada amincewa da kai.

A Shirye Na Ke In Bar Gida?

Wadanne tambayoyi ne ya kamata ka yi la’akari da su kafin ka dau irin wannan mataki mai muhimmanci?