Koma ka ga abin da ke ciki

Abokai

Samun abokan kirki yana da wuya, kuma ci gaba da abokantaka ne ya fi wuya! Ta yaya za ka samu abokan kirki kuma ku ci gaba da abokantaka?

Kulla Abota

Wane ne Abokin Kirki?

Yana da sauki a yi abokan banza, amma yaya za ka sami abokan kirki?

Me Ya Sa Ba Ni da Abokai?

Ba kai kadai kake jin kadaici ba ko kuma da ba ka da abokai ba. Ka bincika ka ga yadda tsararka suka shawo kan wannan.

Jurewa da Kadaici

Kana fama da kadaici ne? Ka yi amfani da wannan shafi na rubutu don ka gano abin da ke sa ka jin kadaici da kuma abin da za ka yi don iya magance shi.

Me Zan Yi Don In Rage Jin Kunya?

Kada ka bar damar yin abokan kirki da kuma jin dadin wasu abubuwa a rayuwa ta wuce ka.

Yadda Za Mu Sami Abokai Nagari

Ka koyi abin da ya taimaki Dauda da Jonathan suka zama abokai na ƙwarai.

Zai Dace In Yi Abota da Mutane Dabam-dabam?

Yin abokai da mutanen da ka saba da su kawai yana da kyau amma a wasu lokuta, zai iya jefa ka cikin matsala. Me ya sa aka ce hakan?

Yadda Za Ka Yi Abota da Mutane Dabam-dabam

Ka koyi yadda za ka iya yin abota da mutane dabam-dabam da kuma dalilin da ya sa ya kamata ka yi hakan.

Shin Mu Abokai Ne Ko Kuma Masoya?—Sashe na 2

Shin abokinki yana iya yin tunanin cewa kina son shi? Ki yi la’akari da wadannan shawarwari.

Ka San Inda Ya Kamata Ka Dasa Aya

Ka tabbata wa abokanka da jinsinku ba daya ba cewa ku abokai ne kawai.

Kalubale

Idan Abokina Ya Bata Mini Rai Kuma Fa?

Kana bukatar ka san cewa babu wata dangantaka tsakanin ’yan Adam da ba a samun matsala. Amma mene ne za ka yi idan abokinka ya yi ko kuma fadi abin da ya bata maka rai?

Ka Jimre da Matsi Daga Tsaranka!

Abubuwa hudu za su iya taimaka maka ka yanke wa kanka shawara.

Ta Yaya Zan Guji Yada Gulma?

Idan kuna hira kuma maganar ta soma zama gulma, ka dauki mataki nan da nan!

Shin, Kwarkwasa Tana da Hadari?

Wai mece ce kwarkwasa? Me ya sa mutane suke yin ta? Kwarkwasa tana da hadari?

Abota ce ko Kwarkwasa?

Abin da wani zai dauka abota ce kawai, wata za ta iya dauka cewa kwarkwasa ce. Ta yaya za ka guji yin hakan?

Me Ya Kamata Na Sani Game da Aika Sako Ta Wayar Selula?

Aika sakon wayar selula zai iya bata abota da kuma mutuncinka. Ka bincika yadda hakan zai iya faruwa.