Koma ka ga abin da ke ciki

Lafiyar Hankalin Dan Adam

Matasa da yawa suna fama da kadaici da tsananin damuwa da tsananin bakin ciki da kuma tsananin gajiya. Ka koyi yadda za ka kula da kanka.

Negative Emotions

Ta Yaya Zan Rika Bi da Yadda Nake Ji?

Canjin yadda mutum yake ji ba sabon abu ba ne amma matasa suna rudewa idan suka ga hakan na faruwa da su. Abin farin ciki shi ne, akwai mafita don za ka iya magance irin matsalar idan kana fama da ita.

Yaya Zan Bi da Yadda Nake Ji a Hanyar da Ta Dace?

An shirya wannan shafin rubutun ne don ya taimaka maka ka bi da matsalolinka a hanyar da ta dace.

Ta Yaya Zan Guji Mugun Tunani?

Za ka iya kasancewa da ra’ayin da ya dace ta wajen bin wadannan shawarwari.

Ta Yaya Zan Daina Bakin Ciki?

Abubuwan da muka ambata za su taimaka maka ka san matakan da za ka dauka don ka sami sauki.

Shin, Ba Na So In Gan An Yi Kuskure Ne?

Ta yaya za ka san bambanci tsakanin mutum ya yi iya kokarinsa don ya kware a yin wani abu da kuma kokarin yin abin da babu kuskure ko kadan?

Ka Tuna Cewa Ba Ka Cika Goma Ba

Wannan shafin rubutu zai taimaka maka kada ka takura wa kanka da kuma sauran mutane.

Kalubale

Me Zan Yi Idan Bala’i Ya Fado Mini?

Wasu matasa sun ba da labarin abin da ya taimaka musu su jure.

Me za ka yi idan an zolaye ka?

Wadanda ake yi musu zolaya suna ganin kamar ba su da karfi. Wannan talifin yana bayyana yadda za a iya magance wannan yanayi.

Ka Bugi Azzalumi Ba Tare da Damtse Ba

Ka koyi abin da ya sa ake cin zali da kuma abin da za ka yi idan aka ci zalinka.

Me Zan Yi Idan Ana Cin Zalina ta Intane?

Me ya kamata ka sani kuma me ya kamata ka yi don ka kāre kanka.

Abin da Za Ka Yi Idan Ana Cin Zalinka ta Intane

Wannan shafin rubutu zai taimake ka ka yi tunanin sakamakon zabin da kake da shi don ka san abin da ya kamata ka yi idan ana cin zalinka ta intane.

Ta Yaya Zan Bi da Canje-canjen da Ke Aukuwa a Lokacin Balaga?

Ka san canje-canjen da za su iya aukuwa da kuma yadda za ka iya bi da wadannan canje-canjen.

Ta Yaya Zan Guji Kasala?

Me zai iya sa ka shiga wannan yanayin? Shin kana ganin cewa za ka kasala don ayyuka da yawa? Idan haka ne, to me za ka yi game da hakan?

Abin da Zai Taimaka Maka Bayan Rabuwa

Shawarwarin da ke cikin shafin rubutun nan zai taimaka maka ka ci gaba da rayuwarka na yau da kullum.