Koma ka ga abin da ke ciki

Lokacin Hutu

Nishadi da shakatawa yana sa mutum ya ji dadi ko kuma ya gajiyar da mutum! Ka koyi yadda za ka yi amfani da lokacinka da kyau kuma cikin hikima.

Dole Ne In Zabi Irin Wakar da Zan Ji?

Da yake waka tana iya shafanmu, ka koyi yadda za ka iya zaban wakokin da suka dace.

Tattaunawa Game da Kade-kade

Mene ne ra’ayin iyayenka game da irin kade-kaden da kake so? Mene ne ra’ayinka game da irin kade-kaden da iyayenka suke so? Ka yi amfani da wannan shafin rubutun don ka gwada da kuma tattauna da su.

Me Ya Kamata in Sani Game da Wasannin Bidiyo?

Suna da amfani da kuma lahani da ba ka taba yin tunaninsu ba.

Wasannina Na Bidiyo

Wannan shafi na rubutu zai taimake ka ka sake bincika ra’ayinka.

Me Ya Kamata In Sani Game da Wasanni?

Ka bincika irin wasan da kake yi, yadda kake yin wasa da kuma tsawon lokacin da kake wasannin.

Kuna Daidaita Yadda Kuke Yin Wasa da Kuma Aiki?

Kai mai yin wasa kafin ka yi aiki ne ko kuma kana yin aiki kafin ka yi wasa?

In Ba na Jin Annashuwa Fa?

Fasaha ce amsar? Halinka zai iya taimaka maka?

Kana Ganin Iyayenka Ba Za Su So Ka Ka Yi Nishadi Ba?

Ya kamata ne na je yin nishadi a boye, ko kuma dai in gaya wa iyaye na gaskiya?