Koma ka ga abin da ke ciki

Jimaꞌi

Jimaꞌi ba abu marar kyau ba ne, amma zai dace mu kame kanmu a wajen yin jimaꞌi. Ta yaya mutum zai iya kame kansa a duniyar nan da mutane suke yin jimaꞌi yadda suka ga dama?

Zalunci da Cin Zarafi

Me Zan Yi Idan Aka Matsa Mini Game Da Batsa?

Ka koyi abin da ake nufi da matsi don yin iskanci da kuma abin da za ka yi idan aka matsa maka ka yi hakan.

Abin da Tsararki Suka Ce Game da Wasan Banza

Ki ji abin da matasa biyar suka ce game da wasan banza da kuma abin da za ki iya yi idan hakan ya faru.

The Bible’s View

Ta Yaya Zan Bayyana Ra’ayina Game da Yin Jima’i?

Idan aka tambaye ki: ‘Wai har yanzu ba ki san namiji ba?’ ko kuma ‘Mene ne ra’ayinki game da jima’i? za ki iya bayyana abin da kika yi imani da shi daga cikin Littafi Mai Tsarki kuwa?

Yadda Za Ka Bayyana Imaninka Game da Jima’i

Wata rana, kowannenmu zai bukaci ya bayyana imaninsa. Ka yi amfani da wannan shafin rubutu ka koyi yadda za ka kware a bayyana imaninka da gaba gadi.

Yin Jimaꞌi ta Baki Shi Ma Jimaꞌi Ne?

Yin jimaꞌi ta baki yana kau budurci?

Yin Luwadi Zunubi Ne?

Shin, Littafi Mai Tsarki yana koyar da cewa ’yan luwadi miyagu ne? Kirista zai iya faranta wa Allah rai idan yana sha’awar mutanen da jinsinsu daya?

Yadda Za Ka Bayyana Ra’ayin Littafi Mai Tsarki Game da Luwadi

Yana iya zama da wuya ka tattauna batutuwan da za su iya jawo gardama. Wannan shafin rubutu zai iya taimaka maka ka san yadda za ka bayyana ra’ayin Littafi Mai Tsarki game da luwadi ba tare da gardama ba.

Kana Sha’awar Irin Jinsinka Ne? Hakan Yana Nufin Kai Dan Daudu Ne?

Laifi ne a kasance da sha’awar luwadi? Me ya kamata ka yi?

Kasancewa da Halin Kirki

Me Za Ka Yi Idan Aka Matsa Maka Ka Yi Lalata?

Ka yi la’akari da gaskiya da kuma karya game da jima’i. Wannan talifin zai iya taimaka maka ka dauki matakin da ya dace.

Mene ne Ra’ayinka Game da Rantsuwar Kin Yin Jima’i Kafin Aure?

Mene ne zai taimaka maka ka ki yin jima’i kafin aure?

Ka Tabbatar wa Kanka Abin da Ya Dace: Yin Jima’i Kafin Aure

Wannan shafin rubutu zai taimaka maka ka yi zaɓin da ya dace ko da ana matsa maka ka yi jima’i.

Abin da Ya Kamata In Sani Game da Aika Sakon Tsiraici ta Wayar Salula

Shin wani yana tilasta maka ka tura masa hoton banza a ta waya ne? Mene ne sakamakon yin hakan? Hakan yin kwarkwasa ne marar lahani?

Ka Shaku Ne da Kallon Hotunan Batsa?

Littafi Mai Tsarki zai iya taimakon ka ka fahimci abin da kallon hotunan batsa ke nufi.

Ka Guji Munanan Sha’awoyi

Ka yi wannan aiki, ka yi bimbinin labarin nan na Littafi Mai Tsarki na Dauda da Bath-sheba. Wadanne darussa za mu koya?

Yadda Za Ka Guje wa Jaraba

SLokacinda aka jarabci Yusuf ya yi lalata, me ya taimake shi yin abin da ya dace?