Ayyuka na Gine-Gine

AYYUKAN GINE-GINE

Rumbun Hotuna na 7 na Ofishin Birtaniya (Satumba 2018 Zuwa Fabrairu 2019)

Ka ga yadda ake aiki a sabon ofishin Shaidun Jehobah a yankin Chelmsford da ke Birtaniya.

AYYUKAN GINE-GINE

Rumbun Hotuna na 7 na Ofishin Birtaniya (Satumba 2018 Zuwa Fabrairu 2019)

Ka ga yadda ake aiki a sabon ofishin Shaidun Jehobah a yankin Chelmsford da ke Birtaniya.

Yin Aiki da Shaidun Jehobah

Ka binciko yadda yin aikin gine-gine da Shaidun Jehobah yake.

Rumbun Hotuna 2 a Kasar Filifin (Yuni 2015 Zuwa Yuni 2016)

A kwanan ne Shaidun Jehobah suka kammala gyaran ofishinsu a birnin Quezon na kasar Filifin. Ka ga yadda aiki ya ci gaba.

Rumbun Hotunan Biritaniya na 3 (Satumba 2016 Zuwa Fabrairu 2017)

An sami ci gaba a wajen da ake gina ofishin Shaidun Jehobah a Biritaniya.

Rumbun Hotunan Warwick na 7 (Satumba 2016 zuwa Fabrairu 2017)

Yanzu an soma amfani da dukan gine-ginen da ke Warwick. A Ofisoshi da Wuraren Hidimomi, mutane fiye da 250 sun yi aiki daga farko har karshe a kan gidajen tarihi guda uku da aka gina.

Rumbun Hotuna na Birtaniya na 2 (Satumba 2015 zuwa Agusta 2016)

Shaidun Jehobah da suka ba da kansu su yi aikin gini da ‘yan kwangila sun soma shirya wurin da za a gina ofishinmu da ke kasar.

Yadda aka kāre dabbobin da ke chelmsford

Shaidun Jehobah da ke Britaniya sun soma gina sabon ofishin a kusa da birnin Chelmsford a yankin Essex. Mene ne Shaidun Jehobah suka yi sa’ad da suke yin ginin don su bi wannan dokar da ta bukaci a kāre rayuwar dabobbi?

Rumbun Hotunan Wallkill na (Nuwamba 2014 Zuwa Nuwamba 2015)

Shaidun Jehovah a kwana kwanan sun fadada da kuma kyautata gininsu a Wallkill, a birnin New York. An gama yawancin aikin a ranar 30 ga Nuwamba, 2015.

Rumbun Hotunan Warwick na 6 (Maris Zuwa Agusta 2016)

Wannan ne watanni na karshe da aiki da ake yi a Hedkwatar Shaidun Jehobah na duniya da ke Warwick a birnin New York zai kare.

Wasiku Daga Wurin Masu Gidan Haya

Mene ne wasu mutane suka fada game da ba wa Shaidun Jehobah haya?

Rumbun Hotunan Warwick na 5 (Satumba 2015 Zuwa Fabrairu 2016)

Aikin da ake yi a Ofisoshi da Wuraren Hidimomi a ciki da kuma waje su ne saka kwan wutan lantarki da saka gilashin don hasken rana da saka tayal da kuma yin rufin hanyar masu tafiya da kafa.

Birnin Warwick ta Yi Baki

Abubuwan da mutanen da ke Warwick, a Jihar New York, suka ce game da aikin da suka yi da Shaidun Jehobah sa’ad da shaidun suke gina sabuwar hedkwatarsu.

Yin Aiki Tare da Shaidun Jehobah a Warwick

Mene ne wasu ma’aikata da kuma masu tuka motoci da ba Shaidu ba suka ce game da aikin da suka yi tare da Shaidun Jehobah a wurin da suke aikin gine-gine?

Rumbun Hotuna na Britaniya na 1 (Janairu zuwa Agusta 2015)

Ka ga yadda ake samun ci gaba a aikin da ake yi a sabon ofishin Shaidun Jehobah na kasar Birtaniya da ke kusa da birnin Chelmsford, Essex.

Rumbun Hotunan Warwick na a (Mayu Zuwa Agusta 2015)

An haɗa gada kuma an kammala hanyoyin bi. An kuma fara lebur ɗin ƙasar kuma ana shuka ciyawa.

Rumbun Hotuna na Ofishin Filifin na 1 (Fabrairu Zuwa Mayu 2015)

Shaidun Jehobah suna gina sababbin gidaje da kuma gyara wasu gine-gine a ofishinsu da ke Filifin a Quezon City.

Rumbun hotunan Warwick na 3 (Janairu Zuwa Afrilu 2015)

A watan Fabrairu, wajen mutane 2,500 ne suka yi aiki a Warwick kowace rana kuma ana samun sababbin ma’aikata kimanin 500 kowane mako. Ka duba ci gabar da aka samu.

Gajeren Bidiyo:Shaidun Jehobah Suna Shirin Ƙaura da Hedkwatarsu

Ka kalli wurin da muke shirin gina sabuwar hedkwatarmu a New York.

Shaidu Za Su Ƙaura da Hedkwatarsu

Suna a Brooklyn, New York, tun 1909, me ya sa za mu ƙaura zuwa ƙauye a New York?