Shaidun Jehobah da ke kasar Birtaniya suna kaurar da ofishinsu da ke garin Mill Hill a Landan zuwa gabashin birnin Chelmsford, Essex mai nisan kilomita 70. A wannan rumbun hotuna za ka ci gabar da aka samu daga watan Satumba 2015 zuwa Agusta 2016 a aikin da ake yi a sabon ofishinsu.