Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

3-9 ga Disamba 

AYYUKAN MANZANNI 9-11

3-9 ga Disamba 
  • Waƙa ta 115 da Addu’a

  • Gabatarwar Taro (minti 3 ko ƙasa da hakan)

DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH

  • Mai Tsananta wa Kiristoci Ya Zama Kirista Mai Ƙwazo”: (minti 10)

    • A. M 9:​1, 2​—Shawulu ya tsananta wa almajiran Yesu ba kaɗan ba (mwbr18.12-HA an ɗauko daga bt 60 sakin layi na 1-2)

    • A. M 9:​15, 16​—An zaɓi Shawulu ya ba da shaida game da Yesu (w16.06 7 sakin layi na 4)

    • A. M 9:​20-22​—Shawulu ya zama mai shela da ke da ƙwazo sosai (mwbr18.12-HA an ɗauko daga bt 64 sakin layi na 15)

  • Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 8)

    • A. M 9:4​—Me ya sa Yesu ya yi wa Shawulu wannan tambayar: ‘Don me kake tsananta mini?’ (mwbr18.12-HA an ɗauko daga bt 60-61 sakin layi na 5-6)

    • A. M 10:6​—Me ya sa ya dace da manzo Bitrus ya sauka a gidan mutumin da yake aikin fata? (mwbr18.12-HA an ɗauko nwtsty)

    • Mene ne karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon ya koya maka game da Jehobah?

    • Waɗanne darussa ne kuma ka koya a karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon?

  • Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) A. M 9:​10-22

KA YI WA’AZI DA ƘWAZO

  • Bidiyon Haɗuwa ta Fari: (minti 4) Ka nuna bidiyon kuma ku tattauna shi.

  • Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi.

  • Nazarin Littafi Mai Tsarki: (minti 6 ko ƙasa da hakan) jl darasi na 6

RAYUWAR KIRISTA