Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYYUKAN MANZANNI 17-18

Ku Yi Koyi da Yadda Bulus Ya Yi Wa’azi da Kuma Koyarwa

Ku Yi Koyi da Yadda Bulus Ya Yi Wa’azi da Kuma Koyarwa

17:2, 3, 17, 22, 23

Ta yaya za mu bi misalin manzo Bulus?

  • Mu yi amfani da Littafi Mai Tsarki don mu ba da hujja ga abin da muka faɗa wa mutane kuma mu bayyana musu yadda za su fahimta

  • Mu riƙa yin wa’azi a inda za mu sami mutane

  • Kada mu kushe imanin mutane amma mu yi amfani da shi don mu ja hankalinsu ga abin da muke so mu koya musu