Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Bulus da Barnaba a gaban Sarjiyus Bulus

 DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH | AYYUKAN MANZANNI 12-14

Barnaba da Bulus sun yi wa’azi a wurare da nesa

Barnaba da Bulus sun yi wa’azi a wurare da nesa

13:12, 48; 14:1, 21, 22

Duk da tsanantawa da Barnaba da Bulus suka fuskanta, sun ci gaba da taimaka wa mutane su zama Kiristoci

  • Sun yi wa dukan mutane wa’azi

  • Sun ƙarfafa sababbin Kiristoci “su tsaya da ƙarfi cikin bangaskiya”