Koma ka ga abin da ke ciki

Aure

Yadda Za Ka Yi Nasara

Ku Nemi Taimakon Allah don Ku Ji Daɗin Aurenku

Yi wa kanku tambayoyi biyu zai iya taimaka muku ku kyautata aurenku.

Yadda Za Ka Zama Mai Hakuri

Mata da miji ajizai ne, don haka, dole ne a samu matsaloli dabam-dabam. Zama masu hakuri yana da muhimmanci don a yi nasara a aure.

Yadda Ma’aurata Za Su Rika Nuna Kauna Ga Juna

Ta yaya ma’aurata za su nuna cewa suna kauna da kuma kula juna? Ka lura da shawarwari hudu daga Littafi Mai Tsarki.

Kada Ku Ci Amanar Juna

Ban da zina, akwai wata hanyar cin amana kuma a aure?

Mazaje—Ku Tabbatar da Kwanciyar Hankali a Iyalinku

Yana yiwuwa iyali ta yi arziki amma ta rasa kwanciyar rai.

Mene ne Littafi Mai Tsarki Ya Ce?

Littafi Mai Tsarki Ya Yi Magana Game da Auren Jinsi Iri Ɗaya?

Wanda ya kafa tushen aure ne ya kamata ya fi sanin yadda zai sa aure ya zama na dindindin kuma mai farinciki.

An Yarda da Auren Mata Fiye da Ɗaya?

Allah ne ya kawo ra’ayin auren mace fiye da ɗaya? Ka bincika abin da Littafi Mai Tsarki ya ce game da auren mace fiye ɗaya.

Littafi Mai Tsarki Ya Haramta Auren Wata Kabila Ne?

Ka bincika wasu ka’idodin Littafi Mai Tsarki da suka yi magana game da wariya da kuma aure.

Matsaloli da Maganinsu

Yadda Za Ku Zauna Lafiya da Danginku

Yana yiwuwa ku yi wa iyayenku ladabi ba tare da dagula aurenku ba.

Sa’ad da Ra’ayi Ya Bambanta

Ta yaya mata da miji za su magance wata jayayya kuma su yi zaman lafiya da juna?

Rabuwa da Kashe Aure

Rayuwa Tana da Amfani Kuwa Idan Aka Ci Amanarka a Aure?

Mutane da yawa da aka ci amanar su sun sami karfafa daga Nassosi.

Littafi Mai Tsarki Ya Yarda da Kisan Aure Ne?

Ka koyi abin da Allah ya yarda da shi da kuma abin da ya ƙi da shi.

Mene ne Ra’ayin Shaidun Jehobah Game da Kashe Aure?

Shin, Shaidun Jehobah za su iya taimaka wa ma’auratan da suke fuskantar matsaloli a aurensu? Shin, dattawa ne suke ba ma’aurata izini su kashe aurensu?