Koma ka ga abin da ke ciki

Renon Yara

Horarwa

Yadda Za Ku Koyar da ’Ya’yanku

Horo ya ƙunshi ba da doka da yin bulala, amma ba shi ke nan ba.

Yadda Za Ku Taimaki Yaranku Idan Ba Su Yi Nasara Ba

Ba za mu ci nasara a wasu lokuta ba. Ka koya wa yaranka su guji yin bakin ciki don kasawarsu kuma ka taimaka musu su magance matsalar.

Yadda Za Ka Taimaka wa Danka Ya Rika Samun Maki Mai Kyau a Makaranta

Ka nemi sanin abin da ya sa yaronka ba ya samun maki mai kyau a makaranta kuma ka yi kokarin karfafa shi don ya soma son yin karatu.

Ta Yaya Za Ka Taimaka Wa Yaronka Idan Ana Cin Zalinsa?

Abubuwa biyar da za su taimaka maka da koya wa yaronka abin da zai yi idan ana cin zalinsa.

Ta Yaya Za A Koyar da Yara Su Kaunaci Allah?

Ta yaya za ka sa koyarwar Littafi Mai Tsarki ya ratsa zuciyar yaranka?

Ku Kāre Yaranku

An gaya wa Kaleb da Safiya abin da za su yi don kada a cutar da su.

Ku Tattauna da Yaranku Game da Shan Giya

A wane lokaci ne ya kamata iyaye su tattauna da yaransu game da wannan batu mai muhimmanci kuma ta yaya za su yi hakan?