Labaran Shari’a da Hakkin ’Yan Adam

Shaidun Jehobah da Aka Tsare a Kurkuku Saboda Imaninsu​—⁠Bisa ga Kasa

A wasu lokuta ana tsare Shaidun Jehobah a kurkukun da yanayin wurin yake da wuyan zama saboda imaninsu da kuma bin ‘yancin da kowane dan Adam yake da shi.