HASUMIYAR TSARO Satumba 2015 | Zai Yiwu A Sake Rayuwa—Bayan Mutuwa?

Littafi Mai Tsarki ya amsa tambayar kuma ya nuna dalilin da ya sa za mu gaskata da alkawarin.

COVER SUBJECT

Mene ne Ke Faruwa da Mu Bayan Mutuwa?

An rubuta labaran mutane takwas da suka tashi daga mutuwa a cikin Littafi Mai Tsarki. Me suka ce game da abin da ya faru sa’ad da suka mutu?

COVER SUBJECT

Matattu Suna da Bege Kuwa?

Me ya sa Allah zai ta da marasa adalci?

COVER SUBJECT

Me Zai Iya Tabbatar Maka Cewa Matattu Za Su Sake Rayuwa?

Littafi Mai Tsarki ya ba da dalilai biyu da za su taimaka mana mu yi imani da tashin matattu.

Ka Sani?

Kamar yadda yake a cikin Littafi Mai Tsarki, mene ne kalmar nan bāba take nufi? Me ya sa makiyaya a zamanin dā suke ware tumaki daga awaki?

LITTAFI MAI TSARKI YANA GYARA RAYUWAR MUTANE

Na Yi Rayuwar Banza Sosai a Dā

Stephen McDowell yana da zafin rai a dā, amma wani kisan da ba shi ya yi ba ya sa ya yanke shawarar canja salon rayuwarsa.

Za Mu Iya Faranta wa Allah Rai Kuwa?

Za mu iya samun amsar a cikin labarin Ayuba da Lutu da kuma Dauda, kuma dukansu sun yi kura-kurai masu tsanani.

Ka Sani?

Wane ’yanci ne manzo Bulus ya samu domin ya zama dan kasar Roma? Ta yaya ake biyan makiyaya a zamanin dā?

Amsoshin Tambayoyi Daga Littafi Mai Tsarki

Shin yadda rayuwar nan za ta kasance ke nan? Me ya sa aka halicci mutum?

Ƙarin Abubuwan da Muke da Su

Mene ne Yakin Armageddon?

Sau daya ne kawai aka ambaci kalmar nan Armageddon a Littafi Mai Tsarki, amma an yi magana game da wannan yakin a wurare da dama a Littafi Mai Tsarki.