15-21 ga Yuni
FARAWA 48-50
Waƙa ta 30 da Addu’a
Gabatarwar Taro (minti 1)
DARUSSA DAGA KALMAR ALLAH
“Za Mu Iya Koyan Abubuwa Daga Tsofaffi”: (minti 10)
Fa 48:21, 22—Yakub ya ba da gaskiya cewa mutanen Allah za su gāji ƙasar Kan’ana (mwbr20.06-HA an ɗauko daga it-1 1246 sakin layi na 8)
Fa 49:1—Annabcin da Yakub ya yi kafin ya mutu ya nuna cewa yana da bangaskiya (mwbr20.06-HA an ɗauko daga it-2 206 sakin layi na 1)
Fa 50:24, 25—Yusuf ya gaskata cewa alkawuran Jehobah za su cika (w07 6/1 28 sakin layi na 10)
Neman Abubuwa Masu Tamani: (minti 10)
Fa 49:19—Ta yaya annabcin da Yakub ya yi game da Gad ya cika? (w04 6/1 23 sakin layi na 4-5)
Fa 49:27—Ta yaya annabcin da Yakub ya yi game da Benyamin ya cika? (mwbr20.06-HA an ɗauko daga it-1 289 sakin layi na 2)
A karatun Littafi Mai Tsarki na wannan makon, waɗanne abubuwa masu daraja ne ka samu game da Jehobah Allah da wa’azi da dai sauransu?
Karatun Littafi Mai Tsarki: (minti 4 ko ƙasa da hakan) Fa 49:8-26 (th darasi na 5)
KA YI WA’AZI DA ƘWAZO
Bidiyon Komawa Ziyara: (minti 5) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon sai ku amsa tambayoyi na gaba: Ta yaya ’yan’uwan suka haɗa kai don su yi wa’azi? Ta yaya za mu yi koyi da yadda suka yi magana ba shakka?
Komawa Ziyara: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Mutumin ya ba da wata hujja da mutane suka saba bayarwa. (th darasi na 6)
Komawa Ziyara: (minti 5 ko ƙasa da hakan) Ka soma da bin abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi. Ka ba da littafin nan Me Za Mu Koya Daga Littafi Mai Tsarki? Sai ka yi nazarin babi na 9 da mutumin. (th darasi na 16)
RAYUWAR KIRISTA
“Me Za Mu Koya Daga Waɗanda Suka Daɗe Suna Bauta wa Jehobah?”: (minti 15) Tattaunawa. Ku kalli bidiyon nan Sun Kasance da Haɗin Kai a Lokacin Takunkumi.
Nazarin Littafi Mai Tsarki na Ikilisiya: (minti 30) ia babi na 10 sakin layi na 12-21 da Taƙaitawa da ke shafi na 91
Kammalawa (minti 3 ko ƙasa da hakan)
Waƙa ta 25 da Addu’a