Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

Yadda Za Mu Yi Wa’azi

●○ HAƊUWA TA FARI *

Tambaya: Muna rayuwa a kwanakin ƙarshe ne?

Nassi: 2Ti 3:​1-5

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Mene ne zai faru bayan kwanakin ƙarshe?

○● KOMAWA ZIYARA

Tambaya: Mene ne zai faru bayan kwanakin ƙarshe?

Nassi: R. Yar 21:​3, 4

Tambaya don Ziyara ta Gaba: Mene ne za mu yi don mu sami albarkar da Allah ya yi alkawarin sa?

^ sakin layi na 2 Daga wannan watan, za a riƙa nuna yadda za mu yi haɗuwa ta fari da komawa ziyara ne kawai.