Koma ka ga abin da ke ciki

LABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA

Rahab Ta Bi Umurni da Aka Ba Ta

Ta yaya Rahab ta tsira sa’ad da Isra’ilawa suka hallaka birnin Jericho? Ka karanta labarin cikin hotuna daga dandalin jw.org/ha ko kuma ka gurza wannan takardar PDF.