Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Shaidun Jehobah

Hausa

LABARAN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA

LABARIN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA

Ibrahim Ya Zama Abokin Allah

Ka koyi dalilin da ya sa Littafi Mai Tsarki ya kira Ibrahim ‘Abokin Jehobah.’ (Yakub 2:23) Ka karanta wannan labarin a intane ko kuma ka saukar da shi.

Kari Daga Wannan Jerin

Jehobah Ya Sa Sulemanu Ya Zama Mai Hikima

Sarki Sulemanu ya fi kowane sarki da ya yi sarauta a duniya hikima. Ta yaya Sulemanu ya zama mai hikima? Wane kuskure ne ya yi daga baya?

Nuhu Ya Yi Imani da Allah

Nuhu ya yi biyayya ga Allah kuma ya gina babban jirgi don ya ceci iyalinsa daga Ambaliyar Ruwan da za a yi. Wane darasi ne za ka iya koya daga labarin Nuhu da kuma Ambaliyar Ruwan?

Adamu da Hauwa’u Sun Nuna Son Kai

Mene ne sakamakon abin da suka yi?