Koma ka ga abin da ke ciki

LABARAN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA

Jehobah Ya Sa Sulemanu Ya Zama Mai Hikima

A wannan labarin Littafi Mai Tsarki, za ka koyi yadda Sarki Sulemanu ya zama mai hikima amma daga baya ya yi wasu abubuwa marar kyau. Ka karanta labari cikin hotuna a intane ko kuma ka gurza daga PDF.