Koma ka ga abin da ke ciki

LABARAN LITTAFI MAI TSARKI CIKIN HOTUNA

Daniyel Ya Yi wa Jehobah Biyayya

Daniyel ba ya tare da iyalinsa. Shin, zai ci gaba da yi wa Jehobah biyayya? Za ka iya karanta labarin Daniyel a dandalinmu ko kuma ka saukar da shi.