Koma ka ga abin da ke ciki

Shaidun Jehobah

Ka Zabi Yare Hausa

Labaran Littafi Mai Tsarki Cikin Hotuna

Sa’ad da kake karanta kowane labari daga Littafi Mai Tsarki daga intane ko kuma gurza daga PDF, ka lura da yadda labaran suka kasance da gaske. Sai kuma, iyali gabaki ɗaya su tattauna game da abin da suka koya ta wurin amsa wadannan tambayoyi da ke karshen Labaran.