Ka koyi game da Adamu da Hauwa’u, wandanda suka nuna son kai kuma suka yi abin da ya shafi dukan mutane a yau. Ka karanta labari cikin hotuna a intane ko kuma ka gurza daga PDF.