AIKI NA HOTO

Jehobah Ya Ba Samson Ruhu Mai Tsarki

Ka kera madaurin kai, ka yi kamar kai ne Samson, kuma ka koyi yadda ruhu mai tsarki ya ba shi karfi.