Koma ka ga abin da ke ciki

Ayyuka na hoto

Ku buga ayyuka na hotuna don ku yi amfani da su a nazarin Littafi Mai Tsarki na iyali na gaba. Ku sauko kuma ku buga kowane ayyuka na hoto, Ku yi ma hoton kala ko kuma ku haɗa ɗige-ɗigen sai kuma ku amsa tambayoyin.