Koma ka ga abin da ke ciki

Koma secondary menu

Shaidun Jehobah

Hausa

AYYUKA NA HOTO

AIKI NA HOTO

Dauda Ya Yi Nasara Ko da Ba Shi da Manyan Makamai

Ka daidaita sunaye da kuma abubuwan nan da ke labarin Dauda da Goliyat, bayan haka, ka fadi dalilin da ya sa Dauda ya yi karfin hali sosai.

Kari Daga Wannan Jerin

Jehobah Ya Ba Samson Ruhu Mai Tsarki

Wannan aikin zai taimaka wa yara masu shekaru 3 zuwa 6 su koya game da Samson da kuma karfinsa.

Dauda Yana Son Sunan Allah

Ku taimaka wa yaranku su koyi ma’anar sunan Allah.

Wane ne Ya Zabi Ya Bauta wa Jehobah?

Wannan aikin zai taimaka wa yara daga shekara 6 zuwa 8 su san labaran wasu bayin Allah a cikin Littafi Mai Tsarki.